Salah Nasr

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salah Nasr
Rayuwa
Haihuwa Mit Ghamr (en) Fassara, 8 Oktoba 1920
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Mutuwa 5 ga Maris, 1982
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da spy (en) Fassara
Aikin soja
Ya faɗaci North Yemen Civil War (en) Fassara
Sallah Nasr

Salah Nasr ( Larabci: صلاح الدين محمد نصر‎ , IPA: [ sˤɑˈlɑːħ edˈdiːn mæˈħammæd ˈnɑsˤɾ ] ) an haifeshi (8) ga watan Oktoba a shekara ta (1920 )- 5 ga watan Maris 1982) ya yi aiki a matsayin shugaban Babban Jami'in Leken Asiri na Masar daga Shekara ta (1957) zuwa (1967). Ya yi ritaya ne saboda dalilai na kiwon lafiya biyo bayan kayen da Masar ta yi a yakin kwana shida na Shekara ta (1967 ).