Sallama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Assalamu-aleykum.svg

Wikidata.svgAs-salamu alaykum
salutation (en) Fassara da valediction (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara Musulunci
musulmai suna yiwa juna Sallama

Assalāmu ʿalaikum Kalmar (Larabci ce: Larabci ٱلسَّلَامُ عَلَيْكُمْ, furucci: [as.sa.laː.mu ʕa.laj.kum]) Kalmar gaisuwa ce a Musulunci dake nufin Aminci a gareku da Larabci turanci kuma "Peace be upon you". Gaisuwa ce ta Musulunci da Musulmai keyi a tsakanin su.[1] Irin abinda ake mayar wa mai sallama shine wa ʿalaykumu s-salām (وَعَلَيْكُمُ ٱلسَّلَامُ , furucci: [wa.ʕa.laj.ku.mu‿s.sa.laː.mu]) da nufin "kuma aminci agare Ku", da turanci "And peace be upon you too".

Irin wannan gaisuwar dai ayanzu tana nan daban daban a dayawa acikin harsunan da dama tun daga Malagasy zuwa Urdu a wasu nau'in kuma salām (سَلَام}}; cf. Farisawa سلام "furucci: [sæ.lɒːm]").


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. ""As-Salaamu-Alaikum" and "Wa-Alaikum-as-Salaam"". Ccnmtl.columbia.edu. Retrieved 2013-07-27.