Jump to content

Sallar asuba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sallan Alfijiri
Sallah
Bayanai
Mabiyi Sallar isha`i
Ta biyo baya Sallah Azzahar

sallar asuba ( Larabci: فجر‎ Hausa: itace salla ta farko a yini cikin jerin sallolin Farilla wanda Allah (S.W.A)[gyara sashe | gyara masomin]

A)

ya wajabta akan kowane mutum musulmi mai hankali, baligi.

Adadin raka'o'i[gyara sashe | gyara masomin]

Sallar asuba tanada adadin raka'o'i guda biyu, kuma duka ana bayyana karatun ta afili.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]