Tattaunawa:Sallar asuba
Appearance
Salam, User:Abubakar A Gwanki, idan kace fajr, alfijir kenann da Hausa, sunan sallan kuma shine Sallan Alfijir, ko kuma Sallan Asuba,-- An@ss_koko(Yi Magana) 19:35, 13 ga Maris, 2021 (UTC)
- Kaga tinda kana magana ne akan sallan, sai a kira muƙalan da Sallan Alfijiri, amman idan aka sama muƙalan suna Alfajr, to ana magana ne akan lokacin Alfijiri, kaga muƙala biyu ne knnn, akwai Sallan Alfijiri, Sannan akwai Alfijiri, ina fatan ka gane, Allah ya taimaka. An@ss_koko(Yi Magana) 19:43, 13 ga Maris, 2021 (UTC)