Ni na farko daga hagu a taron horo ga editocin Wikipedia a Kaduna
Ni na biyu a zaune daga dama a hoton hadaka da editocin Wikipedia
Ni farko daga hagu tare da babban mai gudanarwa na Hausa Wikipedia
Farko daga hagu a lokacin tattaunawa da editocin Hausa Wikipedia
Ni na hudu daga hagu, Lokacin da ni da sauran tawagar editocin wikipedia muka kai ziyara cibiyar Yasmin El-Rufa'i Foundation a Kaduna, Nuwamba 2019
Ni a farko daga hagu A kofar shiga Jami'ar Jihar Kaduna, tare da tawagar editocin Hausa Wikipedia
Ni a farko daga dama Tare da daliban Jami'ar Jihar Kaduna
Ni na shifa daga dama tare da daliban kwalejin kimiyya da fasaha wato Kaduna Polytechnic
Ni a tsakiya a lokacin gangamin wayar dakan al'uma game da Wikipedia a tsakiyar birnin Kaduna
Ni a farko daga dama a babbar kofar shiga kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar kaduna, tare da sauran editocin Wikipedia Hausa a lokacin gangamin wayar da kai ga daliban kwalejin dangane da Wikipedia
Ni na biyu daga dama, tare da sauran editocin Wikipedia Hausa a babban dakin karatu na jihar kaduna
Ni daga hagu a zaune, tare da daliban makarantar sakandire ta Sardauna Memorial College a Kaduna, yayin da muke aikin wayar masu dakai dangane da wikipedia
Ni farko daga hagu a zaune, tare da Shugaban Nigeria Wikimedian Community Olaniyan Olushola a tsaye yana jawabi ga mahalarta taro kankoyon yadda ake rubutu kan Wikipedia a Kano, Disamba 28, 2018
Tare da babban mai gudanarwa na Hausa Wikikpedia M-Mustapha
Wasu taruka da na samu halarta da suka shafi Hausa Wikipedia