Jump to content

Salula

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
wayar hannu
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Waya, mobile device (en) Fassara da cell phone and accessories (en) Fassara
Mabiyi landline telephone (en) Fassara, cordless telephone (en) Fassara da mobile radio station (en) Fassara
Mai ganowa ko mai ƙirƙira Martin Cooper (mul) Fassara
Time of discovery or invention (en) Fassara 1973
Hashtag (en) Fassara mobile
Has characteristic (en) Fassara circuit switching (en) Fassara
Tarihin maudu'i history of mobile phones (en) Fassara

Salula wata na'ura ce ta zamani da aka kirkira don yin amfani da ita ta ɓangarori da dama, walau kira ko tura saƙo ko bincike a yanar gizo ko karatu ko sauraran labaru da dai sauran su.

Ita dai salula ana amfani da ita wurin yada labarai ko bincike a yanar gizo.

Salula dai ba daɗaɗɗiyar na'ura ba ce domin bata wuce wannan ƙarnin da muke ciki ba kuma cigaban ƙirƙire-ƙirƙire ne ya kawo Salula wato wayar hannu.

Amfanin salula

[gyara sashe | gyara masomin]

Daga cikin amfanin Salula akwai 1. Kiran waya kai tsaye 2. Aika saƙo 3. Sauraren labaru 4. Kallon abubuwa musamman bidiyo 5. Shiga yanar gizo 6. Bincike a yanar gizo. Da dai sauran su [1]