Jump to content

Salwa al-Raf'i

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salwa al-Raf'i
Rayuwa
Haihuwa 1942 (81/82 shekaru)
Sana'a
Sana'a marubuci da marubin wasannin kwaykwayo

Salwa al-Raf'i (an haife shi a shekara ta 1942) marubuciya ne haka-zalika marubuciyar fim ta ƙasar Masar.

Al-Raf'i ta sami digiri na farko a shekarar 1967 daga Cibiyar Ayyukan Dramatic; a shekarar 1989 ta sami wani, a fannin rubuce-rubuce, daga Cibiyar Fim. An fassara wasu ayyukanta zuwa harshenFaransanci. Ta wallafa litattafai da yawa da kuma shirin fim da ta rubuta don fina-finai da Talabijin.[1]

  1. Radwa Ashour; Ferial Ghazoul; Hasna Reda-Mekdashi (1 November 2008). Arab Women Writers: A Critical Reference Guide, 1873–1999. American University in Cairo Press. pp. 463–. ISBN 978-977-416-267-1.