Sam Ashford
Sam Ashford | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Chelmsford (en) , 21 Disamba 1995 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Samuel Kenneth Ashford (an haife shi a ranar 21 ga watan Disamba na shekara ta 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke buga kwallo a matsayin dan tsakiya a ƙungiyar Wealdstone.[1] Ya buga kwallo a makarantar tottenham hotspur kafin ya fara aikinsa na kwallon kafa tare da kungiyar maldon a shekarar 2014. Daga baya ya buga wa heybridge swifts, stansted, Witham Town da brightlingsea regent wasa kafin ya shiga kungiyar kwallo a kasa ta reshen Kudu ta a shekarar 2019.
Ya kuma buga kwallo tare da Concord Rangers da Hemel Hempstead kafin ya shiga kungiyar Crawley Town a lokacin rani na 2020. Ya taf matsayin aro a working a cikin a 2021 kafin ya shiga kungiyar Scottish Championship ta Ayr United a watan Janairun 2022.
Farkon Rayuwarsa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Ashford a Chelmsford.
Ayyukan kulob dinsa
[gyara sashe | gyara masomin]Ashford ya shiga makarantar tottenham hotspur yana da shekaru 8 kafin kulob din ya sake shi a matakin dan kasa da shekaru 14. [2][3] Bayan ya yi wasa tare da daldon& tiptree , heybridge swifts, da kungiyar essex senior leaguea stansted, [4] [5] [6] inda ya zira kwallaye 32 a wasanni 68, Ashford ya shiga kungiyar Witham a shekarar 2017. A watan Nuwamba na shekara ta 2017, Ashford ya koma brightlingsea reagent, kafin ya bar kulob din a watan Fabrairun shekara ta 2018, bayan ya buga wasanni kaɗan, hakan ya biyo ne sakamakon rauni daya samu . [7][8] Ya koma Witham Town daga baya a wannan shekarar.[9]
A watan Janairun 2019, Ashford ya koma kungiyar thurrock united ta kasa , [10] kafin ya shiga kungiyar kasa ta Kudancin kasar da kuma Concord Rangers a wannan shekarar, inda ya buga wasanni 8, ya kuma ci kwallaye 3.[11][12]
Crawley Town
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan karewar kwangilarsa a kungiyar Hemel Hempstead, Ashford ya shiga kungiyar Crawley Town a lokacin rani na 2020 a kan yarjejeniyar kwangilar shekaru biyu.[13][14] A karon farko da ya buga wa kulob din a ranar 5 ga watan Satumba, Ashford ya zira kwallaye guda daya ma Crawley a wasan da suka yi a gida da millwall 3-1, a gasar cin kofin zakarun turai.[15]
Bayan wasanni 14 ga Crawley, Ashford ya koma kungiyar woking a matsayin aro har zuwa karshen kakar a ranar 5 ga Maris 2021.[16][17] Ya zira kwallaye na farko ga Woking washegari a karon farko, inda ya ci kwallaye 3-0 a lokacin wasansu da kungiyar King's Lynn.[18]
Ya ci kwallonsa na farko a Crawley a wasan 2-2 tare da Harrogate Town a ranar 21 ga Satumba 2021. [19] Ya ci kwallaye sau biyu a wasanni 15 ga Crawley a lokacin kakar 2021-22.[19]
Ayr United
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 29 ga watan Janairun 2022, Ashford ya sanya hannu a kulob din ayr united na gasar zakarun scotland domin zuwa ayre united a kyauta .[20] Ya sanya hannu kan kwangilar watanni 18 tare da kulob din.[21] Ya fara bugawa rana daya bayana zuwanshi inda sukayi a 1-1 tare da kungiyar Hamilton Academical, kuma ya zira kwallaye 7 na Ayr bayan ya zo a matsayin wanda aka saka daga baya .[22]
Cliftonville
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 23 ga watan Agustan 2023, Ashford ya sanya hannu a kulob din NIFL na cliftonville. [23] Ya zira kwallaye 8 a wasanni 29 a duka wasannin gasar, ciki har da daya a wasan karshe na gasar cin kofin irsh na 2023-2024 wanda Cliftonville sukaci ci 3-1, kafin ya bar kulob din a karshen kakar.[24][25]
Wealdstone
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 20 ga watan Yunin 2024, Ashford ya shiga kungiyar wealdstone ta National League a kan yarjejeniyar shekara guda.[26]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ya buga wasanni biyu a kungiyar kwallon kafa ta ingila a shekarar 2018[27]
Salon wasa
[gyara sashe | gyara masomin]Ashford yana taka leda a matsayin dan wasan tsakiya da kuma dan wasan gefe.[28]
Rayuwarsa
[gyara sashe | gyara masomin]Mahaifinsa Mark Ashford shine kocin kulob din Witham Town wanda basu buga gasa; Sam ya buga kwallo a karkashin mahaifinsa a kulob din.[29][30]
Kididdigar aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Club | Season | League | National Cup | League Cup | Other | Total | ||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Division | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | Apps | Goals | ||
Maldon & Tiptree | 2014–15 | Isthmian League Division One North | 8 | 0 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 8 | 0 | |
Heybridge Swifts | 2014–15 | Isthmian League Division One North | 5 | 0 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 5 | 0 | |
2015–16 | Isthmian League Division One North | 2 | 0 | 0 | 0 | — | 1 | 0 | 3 | 0 | ||
Total | 7 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 1 | 0 | 8 | 0 | ||
Stansted | 2015–16 | Essex Senior League | 31 | 8 | 0 | 0 | — | 4 | 0 | 35 | 8 | |
2016–17 | Essex Senior League | 28 | 13 | 0 | 0 | — | 1 | 0 | 29 | 13 | ||
Total | 59 | 21 | 0 | 0 | 0 | 0 | 5 | 0 | 64 | 21 | ||
Witham Town | 2017–18 | Isthmian League Division One North | 8 | 1 | 1 | 1 | — | 3 | 0 | 12 | 2 | |
Brightlingsea Regent | 2017–18 | Isthmian League Premier Division | 12 | 1 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 12 | 1 | |
Witham Town | 2018–19 | Isthmian League North Division | 17 | 8 | 1 | 0 | — | 3 | 3 | 23 | 11 | |
East Thurrock United | 2018–19 | National League South | 10 | 2 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 10 | 2 | |
Concord Rangers | 2018–19 | National League South | 8 | 3 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 8 | 3 | |
Witham Town | 2018–19 | Isthmian League North Division | 1 | 1 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 1 | 1 | |
Hemel Hempstead Town | 2019–20 | National League South | 29 | 10 | 1 | 0 | — | 5 | 4 | 35 | 14 | |
Crawley Town | 2020–21 | League Two | 8 | 0 | 2 | 0 | 1 | 1 | 3 | 0 | 14 | 1 |
2021–22 | League Two | 12 | 1 | 0 | 0 | 1 | 1 | 2 | 0 | 15 | 2 | |
Total | 20 | 1 | 2 | 0 | 2 | 2 | 5 | 0 | 29 | 3 | ||
Woking (loan) | 2020–21 | National League | 14 | 4 | 0 | 0 | — | 1 | 0 | 15 | 4 | |
Ayr United | 2021–22 | Scottish Championship | 13 | 2 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 0 | 13 | 2 |
2022–23 | Scottish Championship | 32 | 2 | 4 | 1 | 3 | 0 | 3 | 0 | 42 | 3 | |
2023–24 | Scottish Championship | 2 | 0 | 0 | 0 | 4 | 0 | 0 | 0 | 6 | 0 | |
Total | 47 | 4 | 4 | 1 | 7 | 0 | 3 | 0 | 61 | 5 | ||
Cliftonville | 2023–24 | NIFL Premiership | 23 | 6 | 4 | 2 | 1 | 0 | 1 | 0 | 29 | 8 |
Wealdstone | 2024–25 | National League | 1 | 1 | 0 | 0 | — | 0 | 0 | 1 | 1 | |
Career total | 264 | 63 | 13 | 4 | 10 | 2 | 27 | 7 | 316 | 76 |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Notification of shirt numbers: Crawley Town" (PDF). English Football League. 11 September 2020. p. 24. Retrieved 14 September 2020.
- ↑ "Former Tottenham academy player joins Crawley Town". www.sussexexpress.co.uk.
- ↑ Dunford, Mark (28 September 2021). "Crawley Town and former Tottenham Hotspur forward on making the step up from Non League football". Crawley and Horley Observer (in Turanci). Retrieved 30 September 2021.
- ↑ "Ashford Strengthens Stansted Squad". Pitchero Non-League (in Turanci). 19 November 2015. Retrieved 23 June 2020.
- ↑ "Sam Ashford". Witham Town F.C. Retrieved 23 June 2020.
- ↑ "Sam Ashford". www.aylesburyunitedfc.co.uk. Aylesbury United F.C. Retrieved 21 July 2020.
- ↑ "Brightlingsea Regent bring in attacker Ashford". Non League Daily (in Turanci). 7 November 2017. Archived from the original on 5 March 2021. Retrieved 23 June 2020.CS1 maint: unfit url (link)
- ↑ "Ashford & Newman Leave Regent". Pitchero Non-League (in Turanci). 19 February 2018. Retrieved 23 June 2020.
- ↑ Spurgeon, Simon (16 November 2018). "Witham Town's Sam Ashford will have gained a great deal from playing for England". Braintree & Witham Times (in Turanci). Retrieved 23 June 2020.
- ↑ Spurgeon, Simon (1 January 2019). "Sam's move to East Thurock can inspire others at Witham" (in Turanci). Retrieved 23 June 2020.
- ↑ Rust, Danny (2 April 2019). "Sam Ashford is confident of Concord Rangers' play-off prospects". Canvey Echo (in Turanci). Retrieved 23 June 2020.
- ↑ "Sam Ashford" (in Turanci). Concord Rangers F.C. Retrieved 23 June 2020.
- ↑ "Reds snap up Sam Ashford on a 2 year deal" (in Turanci). Crawley Town F.C. 23 June 2020. Retrieved 23 June 2020.
- ↑ "Former Tottenham academy player joins Crawley Town". Crawley and Horley Observer (in Turanci). 23 June 2020. Retrieved 23 June 2020.
- ↑ "Crawley Town 1–3 Millwall". BBC Sport (in Turanci). 5 September 2020. Retrieved 5 September 2020.
- ↑ Samfuri:Soccerbase season
- ↑ O'Sullivan, Daniel (5 March 2021). "Cards Sign Striker Duo". wokingfc.co.uk (in Turanci). Woking F.C. Retrieved 5 March 2021.
- ↑ Lakey, Chris (6 March 2021). "Loza comes back to haunt Linnets". Eastern Daily Press (in Turanci). Retrieved 6 March 2021.
- ↑ 19.0 19.1 Samfuri:Soccerbase season
- ↑ Dunford, Mark. "Crawley Town forward and former Spurs youth player joins Scottish Championship side Ayr United". Crawley and Horley Observer. Retrieved 29 January 2022.
- ↑ Wilson, Stuart (29 January 2022). "New Ayr signing Sam Ashford on fallling back in love with game after Spurs exit". Daily Record. Retrieved 29 January 2022.
- ↑ "Hamilton Academical 1–1 Ayr United: Visitors fight back after hosts miss penalty". BBC Sport. 29 January 2022. Retrieved 29 January 2022.
- ↑ Fullerton, Gareth (2023-08-23). "Patience key for Magilton as Cliftonville sign ex-Tottenham Hotspur prospect". Belfast Live (in Turanci). Retrieved 2024-08-30.
- ↑ Sam Ashford at Soccerway
- ↑ Morton, Johnny (13 June 2024). "Cliftonville Irish Cup final hero posts message to supporters after making 'one of the toughest decisions' to leave Solitude". News Letter. Retrieved 2024-08-30.
- ↑ "Former Crawley forward adds firepower to the Stones". www.wealdstone-fc.com. 20 June 2024. Retrieved 21 June 2024.
- ↑ Spurgeon, Simon (16 November 2018). "Witham Town's Sam Ashford will have gained a great deal from playing for England". Braintree & Witham Times (in Turanci). Retrieved 23 June 2020.
- ↑ "Former Tottenham academy player joins Crawley Town". www.sussexexpress.co.uk.
- ↑ "Special family moment capped Witham's glorious day for Ashford". Braintree and Witham Times. May 2019.
- ↑ Spurgeon, Simon (16 November 2018). "Witham Town's Sam Ashford will have gained a great deal from playing for England". Braintree & Witham Times (in Turanci). Retrieved 23 June 2020.