Jump to content

Sambo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
SAMBO

Sambo ɗa ne ga sarki Abdulkerim ya gaji sarauta ne daga hannun Abdullahi, Shima Sarkin Musulmi ya sauke shi daga sarauta. Ya kuma yi sarauta daga shekarar 1881 zuwa shekarar 1890.[1]

  • Smaldone, Joseph P. (1977). Warfare in the Sokoto Caliphate : historical and sociological perspectivesISBN0-521-21069-0OCLC2371710
  • The Sokoto Caliphate : history and legacies, 1804-2004. Bobboyi, H., Yakubu, Mahmood. (1st ed ed.). Kaduna, Nigeria: Arewa House. 2006. ISBN 978-135-166-7. OCLC 156890366.
  1. professor lavers collection: zaria province.