Jump to content

Sambo Junaidu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sambo Junaidu
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Islamicist (en) Fassara

Farfesa Sambo Wali Junaidu malami ne a fannin adabin Musulunci da Larabci. Shi ne Wazirin Sakkwato na 13 kuma shugaban kwamitin ba da shawara kan harkokin addini da ganin wata na Majalisar Sarkin Musulmi, Sakkwato.[1] Ya kasance tsohon malami a Sashen Nazarin Larabci na Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.[2][3] Ya gaji wansa Alhaji Usman Junaidu, OFR Wazirin Sakkwato na 12, wanda ya rasu a shekarar 2017.[4]

  1. "Sambo Junaidu Archives - Premium Times Nigeria". Premium Times Nigeria.
  2. "Prof Sambo Junaidu is new Wazirin Sokoto". www.dailytrust.com.ng. Archived from the original on 2018-07-19.
  3. "Encomiums as Junaidu is turbaned the 13th Wazirin Sokoto". Dailytrust.com.ng. 2017-12-10. Archived from the original on 2017-12-10. Retrieved 2018-07-19.
  4. "Late Wazirin Sokoto Junaidu buried - Vanguard News". 20 October 2017.