Sana’a
Appearance
sana'a | |
---|---|
second-order class (en) da ƙunshiya | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | social position (en) |
Facet of (en) | division of labour (en) |
Karatun ta | sociology of occupation (en) da ikonomi |
Has characteristic (en) | aiki |
Masana da yawa sun bayyana ra’ayoyinsu a kan abin da ake nufi da sana’a a Bahaushiyar al’ada. Misali: A ra’ayin Yahaya, (2001: 84) cewa ya yi: “Sana’a hanya ce ta amfani da azanci da hikima, a sarrafa albarkatu da ni’imomin da dan Adam ya mallaka don bu}atun yau da kuma” “Sana’a ita ce tushen rayuwar al’umma gaba ]aya, wadda suke dogaro da ita don gudanar da tsarin rayuwa ta yau da kullum”. Shi kuma Sharifai (1990:) ya danganta sana’a da cewa: “Duk wata hanya da mutum yake bi don nema ko samun abinci, abinci yana zuwa ta hanyar ku]i ko wani abin da rayuwa zatta dogara a kai. Kuma wannan hanya ta zama wadda aka gada ce tun iyaye da kakanni, ba wata ba}uwar al’umma ce ta kawo ta.”[1]