Sansanin Kongenstein
Appearance
Sansanin Kongenstein | ||||
---|---|---|---|---|
Bayanai | ||||
Ƙasa | Ghana | |||
Wuri | ||||
|
Sansanin Kongenstein (Danish: Sansanin Kongensten) wani dandalin kasuwanci ne na Danish wanda ke Ada Foah, Ghana wanda aka gina a 1783.[1] Tun daga wannan lokacin taguwar teku ta share babban kaso na sansanin.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Fort Kongenstein, Ada". ghanamuseums.org. Retrieved 12 January 2014.
- ↑ "Rising seas washing away Ghana's former slave forts". Christian Science Monitor. .csmonitor.com. 2012-10-04. Retrieved 13 January 2014.