Jump to content

Saratu Abubakar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Saratu Abubakar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ta Dan Dade a masana'antar sedai ba,a Santa Sosai ba, tayi suna ne ta shahara a fim Mai dogon zango Mai suna "ZOMU ZAUNA" sai Kuma fim din Mas'uda Ibrahim Mai suna "MADAFAR KAUNAH"[1] sune silar ɗaukakar ta a idon duniya.[2]

Cikakken sunan ta shine Saratu Abubakar jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, ta fito a suna hajiya baraka a fim din ZOMU ZAUNA Wanda ake haskawa a Rariya ta manahajar YouTube. Haifaffiyar jihar neja ce a garin suleja an haife ta a shekarar 1993, anan ta girma tai karatun firamare da sakandiri a suleja tayi karatun NCE a cikin garin minna. Ta fara fim a shekarar 2014 da fim din hajiya Babba. ta Dan dakata daga wannan fim din, SE bayan Wani lokaci aka Kara ganin ta a fim din MATAR MAMMAN, SE Kuma fim din YAYAN MAGE.[3]

  1. https://hausa.leadership.ng/har-yanzu-ina-fuskantar-matsala-saboda-shigowata-harkar-fim-saratu-abubakar/
  2. https://hausa.legit.ng/1244844-tirkashi-ran-jaruma-saratu-abubakar-ya-baci-tayi-kaca-kaca-da-masu-kudi-da-suke-daukar-yan-mata-suna-lalata-da-su.html
  3. https://fimmagazine.com/fim-%C9%97in-zo-mu-zauna-ne-silar-%C9%97aukaka-ta-saratu-abubakar/