Sarauyniya Insu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sarauyniya Insu
Crown Princess (en) Fassara

26 ga Yuli, 1455 - 2 Satumba 1457
Hyeondeok (en) Fassara - Jangsun (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Seoul, 8 Satumba 1437
ƙasa Joseon (en) Fassara
Mutuwa Changgyeonggung (en) Fassara, 27 ga Afirilu, 1504
Makwanci Gyeongneung (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Han Hwak
Mahaifiya unknown value
Abokiyar zama Crown Prince Uigyeong (en) Fassara  (1450 -  2 Satumba 1457)
Yara
Ahali Q81226549 Fassara
Yare Cheongju Han clan (en) Fassara
Karatu
Harsuna Korean (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Queen Mother (en) Fassara

Sarauniya Insu (an haife ta a ranar 7 ga watan Oktoba, shekarar alif dubu daya da Dari hudu da talatin da bakwai (1437)- ta mutu a ranar 11 ga watan Mayun shekarar alif dubu daya da Dari biyar da hudu(1504)) da koriyanci ana rubata sunanta kamn haka (소 혜왕 후 한씨) ita ce matar Nadaddan Yarima Uigyeong na Joseon . An mata nadin sarauniya ne, bayan yaranta ya zama sarki a shekarar 1469. asali ana cemata sarauniya 'Sarauniya Sohye' shine sunanta na haihuwa. itace babbar mai fada aji a lokacin da yaran ta ke kan mulki ita da surukarta Sarauniya Jeonghui .

House of Han
Tambarin Gidan Chengju Han

Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ta kasance yace a cikin iyalin nan na Chongju Han,yangban iyali ne mai karfin gaske, suna samar ma yayansu maza mukamai a gidan sarauta, su kuma matan ana saman musu aikin wadanda za'a ringa tintiba a gidan sarauta. tayi karatu sosai kuma mai daraja kuma ta karanta babban litattafan cinanci.

An zaɓe ta ta zama mahadi na yariman sarki bisa ga al'ada. A shekara ta 1455, an nada mijinta a matsayin yarima, kuma ita ce mata ta farko da aka fara nadawa a wannan matsayin. A cikin fadar sarauta, ta zama sananniya aka akidar ilimantar da jikokin yara sarakuna, tanada makurar kusanci mai kyau a gurin sarki, harma yake kiranta da surukar kirki. bayan mijinta ya rasu ne aka nada yaranta a matsayin yarima.

Lokacin da ɗanta ya gaji sarauta a 1468, ya ba ta lakabi da Sarauniya Insu. A shekara ta 1474, aka bata taken Sarauniya Dowager Insu. An ba ta suna mai fada aji ne a lokacin ƙaramin ɗanta, cikin haɗin kai tare da surukarta.

Ta mutu ne a lokacin da babban dan yaranta wato jikanta mai suna Yeonsangun ya turo ta. bayan wata takaddama da sukayi. Bayan rasuwarta, ya sa mata suna Sarauniya Sohye.

Wallafa[gyara sashe | gyara masomin]

Babban zauren na fadar Changgyeonggung.
Naehun (Instructions for women)
Littafin Naehun (Umarnin don mata)

Ita ce mawallafin wannan littafin mai suna Naehun (Umarnin don mata) daga shekara ta 1475, littafin koyar da ɗabi'a mai kyau ga mata, yana bayyana halayyar mace daidai gwargwadon akidu masu kyau; amman ban da wasu kadan daga cikin wasu waƙoƙi, wannan shine littafi na farko da aka san wanda mace a ƙasar Koriya ta rubuta. [1]

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

  • Uba: Han Hwak (1400 - 11 Satumba 1456) (한확)
  • Mahaifiya: Uwargida Hong na kabilar Namyang Hong (남양 홍씨)
  • Miji: Yi Jang, Yarima Uigyeong (1438 - 2 Satumba 1457) (이장 의경 세자)
    • An: Yi Jeong, Babban Yariman Wolsan (1454 - 21 Disamba 1488) (이정 월산 대군)
      • Suruciya: Babbar Princess Consort Seungpyeong na Suncheon Park (1455 - 20 Yuli 1506) (승평 부대 부인 박씨)
    • danta: Sarki Seongjong na Joseon (19 Agusta 1457 - 20 Janairu 1494) (조선 성종)
      • Suruka : Sarauniya Gonghye na ƙabilar Cheongju Han (8 ga Nuwamba 1456 - 30 Afrilu 1474) (공 혜왕 후 한씨)
      • Suruka : Sarauniya Jeheon na dangin Haman Yun (15 ga Yuli 1455 - 29 Agusta 1482) (제헌 왕후 윤씨)
      • Suruka : Sarauniya Jeonghyeon na ƙungiyar Papyeong Yun (21 ga Yuli 1462 - 13 Satumba 1530) (정현 왕후 윤씨)
    • Yarinya: Gimbiya Myeongsuk (1455 - 4 Oktoba 1482) (명숙 공주)
      • Suriki: Hong Sang (1457 - 1513) (홍상)

A cikin al'adu sanannu[gyara sashe | gyara masomin]

  • An nuna shi daga Ban Hyo-jung a jerin talabijin na KBS 1995 Jang Nok Soo.
  • An nuna shi daga Chae Shi-ra a cikin jerin manyan talabijin na 1998 - KBS1 "Sarki da Sarauniya"
  • Yoon So-jung ya nuna ta a cikin fim din 2005 King da Clown .
  • Jeon In-hwa ya nuna ta a cikin jerin shirye-shiryen talabijin na 2007-2008 SBS Sarki da I.
  • Hoto daga Chae Shi-ra da Hahm Eun-jung a jerin shirye-shiryen JTBC na 2011-2012 Insu, Uwar Sarauniya .

Diddigin bayanai[gyara sashe | gyara masomin]

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://thetalkingcupboard.com/joseon/royal-ladies-of-joseon-dynasty/