Sardiniya

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Tutar Sardiniya.
Taswirar Sardiniya.

Sardiniya ko Sardinia (lafazi: /sardiniya/) tsibiri ne, da ke a Tequn Yammanci. Bangaren Italiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 24,090 da yawan mutane 1,662,045 (bisa ga jimillar 2014). Babban birnin Sardiniya Cagliari ce.