Cagliari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Cagliari.

Cagliari (lafazi: /kallari/) birni ce, da ke a yankin Sardiniya, a ƙasar Italiya. Ita ce babban birnin ƙasar yankin Sardiniya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, jimilar mutane 431 372 (dubu dari huɗu da talatin da ɗaya da dari uku da saba'in da biyu). An gina birnin Cagliari a karni na takwas kafin haifuwan annabi Issa.