Saudara Cup

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saudara Cup
Bayanai
Wasa Kurket
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Kofin Saudara wasa ne na kurket da ake yi a kowace shekara tsakanin Malaysia da Singapore. Tun shekarar alif 1970 ake buga wasan, ban da shekarar 2013, lokacin da ba a gudanar da shi ba, da kuma shekarata 2014, lokacin da aka yi watsi da wasan ba tare da an buga kwallo ba. Malaysia ta lashe kofin sau 13 sannan Singapore sau tara. Sauran wasannin duk an yi canjaras. Sunan gasar ya fito daga kalmar Malay don "dangantaka ta kusa"[1][2].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]