Sayed Android
Appearance
Sayed Android | |
---|---|
Asali | |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Screening | |
Lokacin farawa | Yuni 6, 2016 |
Sayed Android (Larabci: سيد أندرويد) jerin shirye-shiryen talabijin ne na wasan barkwanci na Masar wanda aka nuna a cikin Ramadan a cikin shekarar 2016. Jerin taurarin sune, Mohamed Henedi, Alaa Morsy, Engy Wegdan, Amr Abd Al-Aziz, Eman El-Sayed, da Taher Abu Lela. Sayed Essawy ne ya jagoranci shirin kuma shine aikinsa na farko mai rai (animated).
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Hotunan ban dariya na ƙauna, abota, da ƙiyayya suna wasa a cikin duniyar abubuwan ɗan adam a cikin sararin samaniya.[1]
'Yan wasan
[gyara sashe | gyara masomin]- Mohamed Henedi
- Alaa Morsy
- Engy Wegdan
- Amr Abd Al-Aziz
- Eman El-Sayed
- Taher Abu Lela
- Tarek Abdel Aziz
- Mohamed Tharwat[2]
Zaɓaɓɓun Episode
[gyara sashe | gyara masomin]- Episodes 1–2: Web Planet
- Episode 3: The Market
- Episode 4: Al-Zaabeel
- Episode 5: Apache
- Episode 6: Microfilm
- Episode 7: Tiki Taka
- Episode 8: Lie Detector
- Episode 9: The Party
- Episode 10: Depressing Bomb
- Episode 11: Oceans 4
- Episode 12: The Armistice
- Episode 13: The Open Institute
- Episode 14: The Egyptian Monster
- Episode 15: We Don't Want to Talk About the Past
- Episode 16: The Return of the Apache
- Episode 18: Kandy[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Sahsah, Amr. "بالفيديو.. محمد هنيدى يقدم مسلسل الرسوم المتحركة "سيد أندرويد" فى رمضان". Youm7. Retrieved 8 June 2021.
- ↑ "Sayed Android". El Cinema. Retrieved 8 June 2021.
- ↑ "سيد اندرويد". Ramadan Ahla. Retrieved 8 June 2021.