Sayed Darwish (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sayed Darwish (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1966
Asalin suna سيد درويش
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara biographical film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ahmed Badrakhan
'yan wasa
Adel Emam (en) Fassara

Sayed Darwish wani fim ne na shekarar 1966, game da tarihin rayuwar sanannen kuma fitaccen mawaƙin Masar Sayed Darwish,[1][2] wanda Ahmed Badrakhan ya bada Umarni, shirin ya kunshi jarumi Karam Motawie da Hind Rostom.[3][4][5]

Sharhi[gyara sashe | gyara masomin]

Labarin ya fara ne da kuruciyar Sayed Darwish, da yadda ya bi wajen gudanar da ayyukansa na kishin ƙasa da kuma tabbatar da kishin ƙasa ta abubuwan da suka faru na juyin juya halin Masar na shekarar 1919 tare da dangantakarsa ta soyayya da ɗan wasan rawa Galila.

Yan wasan shirin[gyara sashe | gyara masomin]

  • Karam Motawie: Sayed Darwish.
  • Hind Rostom: Galila.
  • Zizi Mustafa: Hayah.
  • Hany Shaker : Young Sayed.
  • Nahed Samir: Mahaifiyar Sayed.
  • Amin Elheneidy: Abbas.
  • Adel Imam : mataimakiyar Galila.
  • Mohammed Shawki: Mahrous.
  • Edmond Tuema: Mician.
  • Gamil Ezz Eldin.
  • Hassan Abdul Salam.
  • Shraf al-Selehdar.
  • Fatheia Shahin.
  • Esmat Abdelalim.
  • Fattoh Nashaty.
  • Layla Yousry.
  • Hussein Ismail.
  • Hussaini Asar.
  • Samiha Mohammed.
  • Fatheia Shahin.
  • Adib El Tarabolsy.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "- Movie - 1966 - Cast، Video، Trailer، photos، Reviews، Showtimes".
  2. Mustafa., Darwish (1998). Dream makers on the Nile : a portrait of Egyptian cinema. Cairo: American University in Cairo Press. p. 17. ISBN 977424429X. OCLC 39057200.
  3. Ginsberg, Terri; Lippard, Chris (2010). "Badrakhan, Ahmed". Historical Dictionary of Middle Eastern Cinema. Scarecrow Press. p. 43. ISBN 9780810873643.
  4. Leaman, Oliver (2003). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film. Routledge. p. 91. ISBN 9781134662524.
  5. Publications, Publitec (22 December 2011). Who's who in the Arab world : 2007-2008 (Eighteenth edition (thoroughly revised and completed) ed.). Lebanon. p. 144. ISBN 9783110930047. OCLC 868954167.