Sayed the Romantic (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sayed the Romantic (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2005
Asalin suna سيد العاطفي
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Launi color (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ali Ragab (en) Fassara
'yan wasa
Samar
Executive producer (en) Fassara Ayman Halawani (en) Fassara
External links

Sayed El Atefy ( Larabci: سيد العاطفي‎ ) fim ne na ƙasar Masar game da wata mace mai sauƙin kai, mai suna Um Sayed ( Abla Kamel ) wadda ta ke renon danta bayan mahaifinsa ya rasu. Tana aiki da direban tasi da ɗaukar mota don fuskantar nauyin rayuwa. A lokaci guda kuma don data ke ma Al-Ahli Team sosai da kuma daukar nauyin danta Sayed ( Tamer Hosny ), wanda ke fuskantar matsaloli da yawa a jami'a tare da kawunsa. Um Sayed da kawayenta sun yi ƙoƙarin tayar da zaluncin da aka yi wa danta a cikin salon wasan ban dariya.

Sources[gyara sashe | gyara masomin]

  • Shaheen, Amr (24 July 2005). "Egyptian rivalry on film". BBC News.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.