Jump to content

Saza, Nagasaki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Saza, Nagasaki

Bayanai
Suna a hukumance
佐々町 da さざちょう
Iri town of Japan (en) Fassara
Ƙasa Japan
Mulki
Tsari a hukumance ordinary local public entity (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1941
1 ga Afirilu, 1889
sazacho-nagasaki.jp
Saza bus center
Tekun Masarugawa, daga hanyar jirgin kasa na Matsuura Railway

Saza, Nagasaki (佐々町) birni ne, a gundumar Kitamatsuura, gundumar Nagasaki, a ƙasar Japan. Tun daga Maris 31, 2017, garin yana da ƙididdigar yawan jama'a 13,825[1] da yawan mutane 430 a kowace km². Jimlar yanki shine murabba'in kilomita² 32.30.

Nagasaki prefectural Seiho High School
  1. "Official website of Saza Town" (in Japanese). Japan: Saza Town. Retrieved 26 April 2017.CS1 maint: unrecognized language (link)

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]