Jump to content

Segun Afolabi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Segun Afolabi
Rayuwa
Haihuwa Jahar Kaduna, 1966 (59/60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci
Kyaututtuka

Segun Afolabi marubuci ne na labaran kirkira dan Najeriya kuma marubucin gajerun labarai, an haife shi a Kaduna, Najeriya, a cikin 1966.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.