Seifeddine Makhlouf
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Tunis, 12 ga Augusta, 1975 (51 shekaru) |
| ƙasa | Tunisiya |
| Karatu | |
| Makaranta |
Faculty of Law and Political Science, Tunis (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | lauya da ɗan siyasa |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa |
Dignity Coalition (en) |
Seifeddine Makhlouf ( Larabci : سيف الدين مخلوف), an haife shi ne a watan Agusta, a ranar 12, a shekarar 1975, lauya ne kuma ɗan siyasa ɗan ƙasar Tunusiya.
Siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zabi Makhlouf a Majalisar Wakilai ta Jama'a a shekarar 2019 kuma shi ne mai magana da yawun kuma shugaban kungiyar 'yan majalisar dokoki na Dignity Coalition .
Makhlouf shine dan takarar hadin gwiwar mutunci a zaben shugaban kasar Tunisia na shekarata 2019 inda ya samu kuri'u 147,351 a zagayen farko, wato kaso 4.37% na kuri'un.