Selbe: One Among Many (fim)
Appearance
Selbe: One Among Many (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1983 |
Asalin suna | Selbé et tant d'autres |
Asalin harshe | Yare |
Ƙasar asali | Senegal |
Characteristics | |
Genre (en) | short film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Safi Faye |
External links | |
Specialized websites
|
Selbe: One Among Many (asali kamar Selbé et tant d'autres, gajeren fim ne na shekarar 1983 na Senegal wanda Safi Faye ya bada umarni. Pierre Hoffmann ne ya shirya shirin ga kamfanin Faye Films.[1][2][3]
Fim ɗin ya samu kyakykyawan sharhi kuma ya samu kyaututtuka da dama a bukukuwan fina-finai na duniya.
Sharhi
[gyara sashe | gyara masomin]Fim din na magana akan rayuwar yau da kullum na wata mace 'yar kauye ƴar ƙasar Senegal mai suna Selbe, inda ta yi nazari kan matsayin tattalin arziki da zamantakewar matan Afirka na karkara.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Selbe: One Among Many by Safi Faye". African Filmny. Retrieved 14 October 2020.
- ↑ "Selbe: One Among Many 1983 'Selbé et tant d'autres' Directed by Safi Faye". letterboxd. Retrieved 14 October 2020.
- ↑ "SELBE: ONE AMONG MANY aka SELBE; Directed by Safi Faye, Senegal, 1983". MUBI. Retrieved 14 October 2020.