Seleka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Seleka

Séléka kungiyar yan bindiga ce da akayi a kasar Afrika ta tsakiya.[1] Kungiyar ta kafa gwamnati a kasar ranar 24 ga Maris 2013.[2] Shugaban kungiyar shine Michel Djotodia. Djotodia ya aiyana kansa a matsayin shugaban kasar.[3] Mafi yawanci yan kungiyar Musulmai ne.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]