Seun Osewa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Seun Osewa
Rayuwa
Cikakken suna Oluwaseun Temitope Osewa
Haihuwa 17 Disamba 1982 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Ota, Ogun
Karatu
Makaranta Jami'ar Obafemi Awolowo
Sana'a
Sana'a entrepreneur (en) Fassara da Furogirama
Employers Nairaland

Oluwaseun Temitope Osewa (an haife shi 17 ga watan Disamba, shekara ta 1982) dan Najeriya ne mai kasuwanci ta yanar gizo. Shine wanda ya kafa shafin Nairaland, wani shahararren dandalin tattaunawa na yanar gizo wanda aka kirkira a watan Maris na shekara ta 2005, wanda Forbes ya gabatar a matsayin babban dandalin tattaunawa na Afirka. YNaija ya lissafa shi a matsayin daya daga cikin yan Najeriya da suka fi kirkire fasaha. Hakanan an saka shi mujallar T.I.N cikin fitattun 'yan kasuwar yanar gizo 10 da suka fi tasiri a Najeriya a cikin shekara ta 2015.

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Seun ya fara gudanar da shafin Nairaland a shekarar 2005.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]