Shaje Tshiluila
Shaje Tshiluila | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Likasi (en) , 5 ga Maris, 1949 (75 shekaru) |
ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Karatu | |
Makaranta |
Université Libre de Bruxelles (en) Lovanium University (en) Université de Lubumbashi (en) Boboto College (en) |
Sana'a | |
Sana'a | anthropologist (en) da curator (en) |
Employers | Université de Kinshasa (en) |
Josette Shaje a Tshiluila (an haife ta a shekara ta 1949) kwararriyar masaniyar ilimin asalin ɗan adam ne kuma mai zartarwa a gidan kayan gargajiya a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo.[1]
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Tshiluila a ranar 5 ga watan Maris 1949 a Likasi, Zaire (yanzu Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo). Ta yi karatu a Kwalejin Albert I, Kinshasa, da Jami'ar Lovanium da Jami'ar Lubumbashi. A shekara ta 1974 ta auri Babi-Banga N'Sampuka.[1]
A cikin shekarar 1973 Tshiluila ta shiga Institut des Musees nationalaux du Zaïre. Ta kasance shugabar sashin fasaha na gargajiya daga shekarun 1983 zuwa 1986, kuma an naɗa ta mataimakiyar Darakta-Janar a shekara ta 1987. A shekara ta 1986 ta zama darektar gidan kayan gargajiya na Kinshasa. A shekara ta 1990 ta zama Farfesa a Jami'ar Kinshasa.[1]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]- Tshiluila, Shaje (1987). "Inventorying movable cultural property : National Museum Institute of Zaire". Museum. 39 (1): 50–1. doi:10.1111/j.1468-0033.1987.tb00666.x.
- 'Cultural Heritage in Zaire : towards Museums for Development'. 1995.
- 'Le trafic illicite', in Caroline Gaultier-Kurhan, ed., Patrimoine culturel africain, 2001, pp. 299–319
- 'An African view of ethnographic collections in Europe and Africa'. 2002
- 'The sacred forests of the Bakongos', in Nature and culture in the Democratic Republic of Congo, pp. 112–117
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 1.2 Elizabeth Sleeman (2001). "Tshiluila, Josette Shaje". The International Who's Who of Women 2002. Psychology Press. pp. 582–3. ISBN 978-1-85743-122-3.