Jump to content

Shakmagia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shakmagia
comic book (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa da aka fara Misra
Ranar wallafa 2014

Shakmagia (Akwatin kayan ado a hausance) littafin ban dariya ne na Masar. [1] [2] Ana iya fassara taken a matsayin "akwatin Kayan Adon", kuma ana ɗaukarsa a matsayin misali mai tasowa na 'yancin faɗar albarkacin baki a Masar. [3]

  • Jerin littattafan ban dariya na mata
  • Hoton mata a cikin ban dariya
  1. El Deeb, Sarah (November 20, 2014). "New Egypt comic artists push limits of expression". U-T San Diego. Associated Press. Retrieved December 22, 2014. El Deeb, Sarah (November 20, 2014). "New Egypt comic artists push limits of expression" . U-T San Diego . Associated Press. Retrieved December 22, 2014.
  2. Boraie, Eihab (February 3, 2014). "El Shakmagia: Addressing Feminism Through Comics" . CAIRO SCENE . MO4NETWORK. Retrieved July 20, 2015.Empty citation (help)
  3. "New Egypt comic artists push limits of expression - Visual Art - Arts & Culture - Ahram Online" . english.ahram.org.eg . Retrieved 2019-09-16.Empty citation (help)