Sheikh Muhammad Ibn Abdulwahab

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
File:Muhammad Abdulwahab.jpg
Muhammad Abdulwahab kenan mallamin sunnah

Sheikh Muhammad Ibn Abdulwahab ya kasance mallamin sunnah, ya rayu a shekara ta (1115 AD) a garin da ake kira Jazeeratul Arabiyya.Muhammad Abdulwahab mallami ne mai jarumta da fadin gaskiya mujaddadi a lokacinsa.

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi sheikh Muhammad Abdulwahab a shekara ta 1703, a ƙasar Saudi Arebiya.

Rasuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya rasu a lokacin hijirar Annabi Muhammad na da(1206) wanda ya yi daidai da (22-06-1792). Ya rasu a garin Af Diriya a kasar Saudiyya.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]