Jump to content

Sheriffdeen Tella

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Sheriffdeen Adewale Tella masanin tattalin arziki ne na Najeriya kuma farfesa a fannin tattalin arziki a Jami'ar Olabisi Onabanjo - kuma mai sharhi ne na tattalin arziki a cikin jaridu na yau da kullun na Najeriya[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://staff.oouagoiwoye.edu.ng/profile.php?id=525