Shikoku

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Tsibirin Shikoku a cikin tsibirin Japan.

Shikoku (lafazi: /shikoku/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Arewa maso Gabas. Bangaren Japan ne. Tana da filin marubba’in kilomita 18,800 da yawan mutane 3,845,534 (bisa ga jimillar shekarar 2015).