Shikoku
Appearance
Shikoku | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Mount Ishizuchi (en) |
Height above mean sea level (en) | 151 m |
Tsawo | 225 km |
Yawan fili | 18,297.32 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 33°45′N 133°30′E / 33.75°N 133.5°E |
Bangare na |
Japanese archipelago (en) four main islands of Japan (en) |
Wuri | Shikoku Region (en) |
Kasa | Japan |
Territory | Japan |
Flanked by |
Seto Inland Sea (en) Pacific Ocean |
Hydrography (en) |
Shikoku (lafazi: /shikoku/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Arewa maso Gabas. Bangaren Japan ne. Tana da filin aruba’in kilomita 18,800 da yawan mutane 3,845,534 (bisa ga jimillar shekarar 2015).