Jump to content

Shilow Tracey

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shilow Tracey
Rayuwa
Haihuwa Northfleet (en) Fassara, 29 ga Afirilu, 1998 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Ebbsfleet United F.C. (en) Fassara-
Tottenham Hotspur F.C. Reserves and Academy (en) Fassara-
Macclesfield Town F.C. (en) Fassara31 ga Janairu, 2020-31 Mayu 2020
Shrewsbury Town F.C. (en) Fassara18 Satumba 2020-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Tsayi 179 cm

Shilow Tracey (an haife shi a ranar 29 ga Afrilu 1998) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na gefe a kofin EFL a kungiyar crewa alexandra.

Tracey ya fara aikinsa a kungiyar Ebbsfleet united kuma ya fito sau ɗaya a gare su a gasar cin kofin kent senior cup da charlton athletic [1]

Tottenham Hotspur

[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin taransfa ta hunturu na 2016 Tracey ya koma Tottenham akan kuɗin da ba a bayyana ba.[2] Paul Prederville ya sake nazarin dan wasan a Sky Sports yana cewa Tracey " dan was ne me sauri kuma mai ƙarfi, [3] A watan Yulin, 2018 Tracey ta sanya hannu kan sabon kwangila wanda ya shiga kulob din har zuwa 2020.[4]

Tafiya matsayin aro

[gyara sashe | gyara masomin]

A watan Janairun 2020, Tracey ya je matsayin aro zuwa Macclesfield Town na League Two . [5] A ranar 8 ga watan Fabrairun 2020 ya fara buga wasan kwallon kafa a Leyton Orient wanda ya ƙare 1-1 .[6] A ranar 18 ga watan Fabrairu, Tracey ya zira kwallaye na farko a gasar zakarun Turai a wasan 1-1 da ya yi da plymouth argyle [7]

A ranar 18 ga Satumba 2020, Tracey ya shiga kungiyar League One ta Shrewsbury Town a kan aro domi ya cinye kakar 2020-21. [8] Ya zira kwallaye na farko a Shrewsbury a ranar 10 ga Nuwamba 2020 lokacin da ya zira kwallayen hat-trick a wasan rukuni na EFL Trophy da crewe alexandra [9]

A ranar 25 ga watan Janairun 2021, Tracey ta koma kungiyar League Two ta cambridge United a kan aro domin ida sauran kakar 2020-21. [10]

Cambridge United

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 17 ga Yuni 2021, Tracey ya sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru biyu tare da kungiyar Cambrideg United[11]

Crewe Alexandra

[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 26 ga watan Yunin 2023, Tracey ta shiga kungiyar Crewe Alexandra ta EFL League Two bayan ya sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru biyu.[12]Ya fara bugawa Crewe a Gresty a ranar 5 ga watan Agustan 2023, a wasan 2-2 tare da Mansfield Town, kuma ya zira kwallaye na farko na Crewe a wasan 3-3 a Wrexham a ranar 30 ga watan Satumbar 2023.[13][14]

Kididdigar aiki

[gyara sashe | gyara masomin]
Kwallayen da yaci a cikin gasa
Club Season League FA Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Ebbsfleet United 2014–15 Conference South 0 0 0 0 1 0 1 0
2015–16 National League South 0 0 0 0 0 0 0 0
2016–17 National League South 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 0 0 0 0 1 0 1 0
Tottenham Hotspur 2016–17 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Tottenham Hotspur U21 2017–18 3 1 3 1
2018–19 1 0 1 0
2019–20 3 0 3 0
Tottenham Hotspur 2020–21 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 7 1 7 1
Macclesfield Town (loan) 2019–20 League Two 7 1 0 0 0 0 0 0 7 1
Shrewsbury Town (loan) 2020–21 League One 8 0 1 0 0 0 3 4 12 4
Cambridge United (loan) 2020–21 League Two 17 1 0 0 0 0 0 0 17 1
Cambridge United 2021–22 League One 26 2 2 0 1 0 1 1 30 3
2022–23 37 1 3 0 2 0 1 0 43 1
Total 63 3 5 0 3 0 2 1 73 4
Crewe Alexandra 2023–24 League Two 43 3 2 0 2 0 1 0 48 3
Career total 138 8 8 0 5 0 14 6 165 14
  1. Ed Miller (17 September 2014). "Fleet 0-2 Charlton Athletic". Ebbsfleet United Football Club. Retrieved 4 June 2018.
  2. Paul Prenderville (14 January 2016). "Shilow Tracey joins Tottenham from Ebbsfleet - we profile the teenager". Sky Sports. Retrieved 4 June 2018.
  3. Paul Prenderville (14 January 2016). "Shilow Tracey joins Tottenham from Ebbsfleet - we profile the teenager". Sky Sports. Retrieved 4 June 2018.
  4. "New contracts for Development pair". Tottenham Hotspur F.C. 30 June 2018. Retrieved 23 July 2018.
  5. "Harry Hamblin and Shilow Tracey join Macclesfield Town". BBC Sport. 31 January 2020. Retrieved 2 February 2020.
  6. "Leyton Orient 1 - 1 Macclesfield Town". BBC Sport. 8 February 2020. Retrieved 9 February 2020.
  7. "Macclesfield Town 1 - 1 Plymouth Argyle". BBC Sport. 18 February 2020. Retrieved 24 February 2020.
  8. Cox, Lewis (2020-09-18). "Shrewsbury Town sign Tottenham Hotspur flyer Shilow Tracey on loan". www.shropshirestar.com. Retrieved 2020-09-18.
  9. "Crewe 3-4 Shrewsbury". Crewe Alexandra F.C. Retrieved 11 November 2020.
  10. "Shilow Tracey: Cambridge United sign Tottenham Hotspur winger on loan". BBC Sport. 25 January 2021. Retrieved 25 January 2021.
  11. "Shilow Tracey re-signs with U's". Cambridge United F.C. 17 June 2021. Retrieved 17 June 2021.
  12. "Shilow Tracey: Crewe Alexandra sign former Cambridge United forward". BBC Sport. 26 June 2023. Retrieved 26 June 2023.
  13. "Crewe Alexandra 2-2 Mansfield Town". BBC Sport. PA Media. 5 August 2023. Retrieved 6 August 2023.
  14. "Wrexham 3-3 Crewe Alexandra". BBC Sport. 30 September 2023. Retrieved 30 September 2023.