Shinkafar da aka ƙera
Appearance
Shinkafar da aka ƙera | |
---|---|
Kayan abinci na Ghana | |
Bayanai | |
Ƙasa | Ghana |
Ƙasa da aka fara | Ghana |
Shinkafar da aka ƙera Ita ce salon, dafa shinkafa ta ƙasar Ghana. An san shi da angwa moo a yaren Akan, a zahiri kuma “shinkafar mai” ko omɔ kɛ fɔ (omor ker for) a cikin harshen Ga.[1] An shirya shi da 'yan sinadaran.[2][3] kuma galibi ana daidaita shi da wasu kayan lambu da duk wani abin rakiya don daidaita abincin.[1][4] Ana ba da shinkafar da aka ƙera da barkono ko shito, kuma ana amfani da ita da soyayyen kwai, omelette ko sardine.j
Sinadaran.
[gyara sashe | gyara masomin]- Shinkafa.
- Man girki ko man sunflower.
- Yankakken albasa.
- Qwai.
- Yana tumatir.
- Barkono.
- gishiri dandana.
- Ruwa.
- Naman mai gishiri ko naman Tolo[5] ko tilapia mai gishiri tilas.
- tin na sardine, na tilas.
- Tsiran alade.
- Spaghetti.
- Karas.
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Recipe: How to prepare the popular oil rice a.k.a 'angwamo'". www.ghanaweb.com (in Turanci). Retrieved 2019-06-20.
- ↑ admin (2017-08-05). "BRAISED RICE(ANGWAMU OR OIL RICE) GHANA STYLE". Jess Kitchen (in Turanci). Archived from the original on 2019-06-20. Retrieved 2019-06-20.
- ↑ "Try 'oil rice', fried eggs and hot pepper for lunch". www.pulse.com.gh (in Turanci). 2016-02-17. Archived from the original on 2019-06-20. Retrieved 2019-06-20.
- ↑ "10 Ghanaian Dishes Single Ladies Must Learn How To Cook". BuzzGhana - Famous People, Celebrity Bios, Updates and Trendy News (in Turanci). 2017-12-01. Retrieved 2019-06-20.
- ↑ "Toolu Beef Angwa Mu (Salted Cured Beef Oil Rice)" (in Turanci). Retrieved 2019-06-20.