Shiraz

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Shiraz.

Shiraz (da Farsi: شیراز) birni ne, da ke a yankin Fars, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Shiraz tana da yawan jama'a 1,869,001. An gina birnin Shiraz kafin karni na ashirin kafin haihuwar Annabi Issa.