Jump to content

Shu'aibu Lawal Kumurci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shu'aibu Lawal Kumurci
Rayuwa
Haihuwa Kano, 
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Hausa
Turanci
Sana'a
Sana'a jarumi

Shu'aibu lawal Kumurci wanda aka fi sani da Kumurci. shahararren dan wasan kwai-kwayo ne na masana`antar kannywood

Kumurci dai tsohon jarumin masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood ne kuma ya ƙware a ɓangaren jarumta ta mugunta a cikin shirin film. [1]

Fina-finai Ya fito a cikin fina-finai da dama ga wasu daga cikin su;

  • Dare Ɗaya
  • Ban shirya ba
  • Farida
  • Galaba
  • Inda rai
  • Gadan ga
  • Macijiya
  • Basaja
  • Aure Ibada ne
  • Aduniya (Mai dogon zango)
  • Katanga
  • Jani mu je
  • Kundin tsari da dai sauran su