Jump to content

Shuroy

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shuroy
Rayuwa
Makwanci Tomb of Shuroy (en) Fassara
Sana'a

Tsohuwar Shuroy na Masar ya rayu a lokacin daular 20th. An binne shi a wani kabari da ke unguwar Dra' Abu el-Naga' a yammacin gabar kogin Nilu, daura da Thebes.[1] Laƙabinsa sun haɗa da Shugaban Brazier-bearers na Amun.

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Porter, Bertha & Moss, Rosalind L.B. (1994). Topographical Bibliography of Ancient Egyptian Hieroglyphic Texts, Reliefs and Paintings: The Theban Necropolis v. 1 - Part 1, Private Tombs. Griffith Institute.