Shurugui

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Shurugui

Wuri
Map
 19°40′S 30°00′E / 19.67°S 30°E / -19.67; 30
JamhuriyaZimbabwe
Province of Zimbabwe (en) FassaraMidlands Province (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 16,866 (2002)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 1,483 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1899
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara

Sherugwi wani gari ne da aka fi sani da suna selukwe. Wani dan karamin gari ne da ke a tsakiyar cikin garin kudancin Zimbabwe. Yana da nisan kilo mita dari uku da hamsin (350) (220miles) ta kudancin harere, da adadin mutane (22900) a kiyasin shekarar dubu biyu da ashirin da biyu (2022) a kiyasin kakanni. An kirkirin garin a shekarar 1899 a selekwe goldfield, wanda da kansa an ganoshi tun shekarar 1890s.[1]

ALBARKATUN KASA

garin yana kewaye ne da tarin albarkatu daban daban shi yasa tayi fice a fadin kasar baki daya. Chromite, zinari, azurfa da sauran albarkatu duk akwaisu a shurugwi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Names (Alteration) Act Chapter 10:14


"Thompson Samkange: Tambaram and Beyond"

Citypopulation.de

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Shurugwi