Shurugwi
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Jamhuriya | Zimbabwe | |||
| Province of Zimbabwe (en) | Midlands Province (en) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 16,866 (2002) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 1,483 m | |||
| Bayanan tarihi | ||||
| Ƙirƙira | 1899 | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (mul) | |||
Shurugwi wani gari ne wanda a da aka fi sani da suna Selukwe. Wani dan karamin gari ne da ke a tsakiyar cikin garin kudancin Zimbabwe.[1] Yana da nisan kilo mita dari uku da hamsin (350) (220miles) ta kudancin harere, da adadin mutane (22900) a kiyasin shekarar dubu biyu da ashirin da biyu (2022) a kiyasin kakanni. An kirkirin garin a shekarar 1899 a selekwe goldfield, wanda da kansa an ganoshi tun shekarar 1890s.[2]
Albarkatun ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Garin yana kewaye ne da tarin albarkatu daban daban shi yasa yayi fice a fadin kasar baki daya. Irin su chromite, zinari, azurfa da sauran albarkatu duk akwaisu a shurugwi.[3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
