Jump to content

Shuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
bangaren shuwa Arab a Najeriya

Shuwa na iya nufin

  • Shuwa Arab, harshen Afro-Larabci da ake magana Dashi a Sudan, Chadi da sauran jihohin Sahelian Afirka
  • Galibin Larabawa masu wannan yare Anfi kiran su da Baggara
  • Alamar Harshen Jafananci (手話)
  • Honinbo Shuwa, ƙwararren ɗan wasan Jafananci
  • Shuwaa, gasasshen akuya ko rago wanda ya shahara a Oman da UAE