Sikasso (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Sikasso (birni)
ECOLE CAMP TIEBA SIKASSO (4).jpg
human settlement, birni, babban birni
farawa19. century Gyara
sunan hukumaSikasso Gyara
native labelߛߌߞߊߛߏ߬ Gyara
ƙasaMali Gyara
babban birninSikasso Region Gyara
located in the administrative territorial entitySikasso Region Gyara
coordinate location11°19′0″N 5°40′0″W Gyara
located in time zoneUTC±00:00 Gyara
twinned administrative bodyBrive-la-Gaillarde Gyara
Sikasso.

Sikasso birni ne, da ke a ƙasar Mali. Shi ne babban birnin yankin Sikasso. Sikasso yana da yawan jama'a 213 775, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Sikasso a farkon karni na sha tara bayan haifuwar Annabi Issa.