Jump to content

Silvan Hefti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Silvan Hefti
Rayuwa
Haihuwa Switzerland, 25 Oktoba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Switzerland
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Switzerland national under-21 football team (en) Fassara-
  FC St. Gallen (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 36
Nauyi 78 kg
Hoton silvan yayi karawa da wata kungiya

Silvan Hefti[1]an haife shi ranar 25 ga watan Oktoba, shekarar 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Switzerland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na dama dan ƙungiyar kwallon kafar Genoa a gasar serie A na Italiya.[2] Ya kuma buga wa tawagar kungiyar kwallon kafar kasar Switzerland a U21.[3][4]