Siraj Muhammad Khan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Siraj Muhammad Khan
Member of the 14th National Assembly of Pakistan (en) Fassara

1 ga Yuni, 2013 -
District: NA-6 (Nowshera-II) (en) Fassara
Member of the National Assembly of Pakistan (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 2 Nuwamba, 1947 (76 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Pakistan Muslim League (N) (en) Fassara

Siraj Mohammad Khan ( Urdu: سراج محمد خان‎; an haife shi 2 Disamba 1947) ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba a Majalisar Dokokin Pakistan, daga watan Yunin 2013 zuwa watan Mayun 2018.

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a ranar 2 ga watan Nuwambar 1947 a Misri Banda, gundumar Nowshera, Pakistan .[1]

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

An zaɓi Khan a Majalisar Dokokin Pakistan a matsayin ɗan takarar Pakistan Tehreek-e-Insaf (PTI) daga Mazabar NA-6 (Nowshera-II) a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .[2][3][4] Ya samu kuri'u 54,266 sannan ya doke dan takarar jam'iyyar Pakistan Muslim League (N) .[5]

A watan Agustan shekarar 2014, domin kara matsa lamba kan firaminista Nawaz Sharif da ya yi murabus, PTI ta yanke shawarar janye mambobinta daga majalisar dokokin kasar.[6] Sai dai Khan ya fice daga jam'iyyar kuma a wata wasika da ya aike wa shugaban majalisar dokokin Pakistan ya bayyana cewa, "Ban bayar da murabus na ba bisa radin kaina ba, don haka bai kamata a amince da shi ba".[7][8]

A watan Fabrairun 2021, ya shiga jam’iyyar Awami National Party.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Detail Information". www.pildat.org. PILDAT. Archived from the original on 10 July 2017. Retrieved 24 April 2017.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  2. "Another PTI MNA refuses to quit his seat". Samaa. 6 November 2014. Archived from the original on 22 December 2015. Retrieved 19 December 2015.
  3. "Opening a can of worms: PTI's Siraj Khan tells NA Speaker his resignation wasn't voluntary - The Express Tribune". The Express Tribune. 6 November 2014. Archived from the original on 3 March 2017. Retrieved 3 March 2017.
  4. "Official results: PML-N leading the race in National Assembly - The Express Tribune". The Express Tribune. 12 May 2013. Archived from the original on 3 March 2017. Retrieved 4 March 2017.
  5. "2013 election result" (PDF). ECP. Archived from the original (PDF) on 1 February 2018. Retrieved 31 March 2018.
  6. "Imran Khan's party quits Parliament, escalating pressure on premier to resign". The Washington Post (in Turanci). August 18, 2014.
  7. "Opening a can of worms: PTI's Siraj Khan tells NA Speaker his resignation wasn't voluntary - The Express Tribune". The Express Tribune. 6 November 2014. Archived from the original on 3 March 2017. Retrieved 15 March 2017.
  8. "Another PTI MNA refuses to resign". The Nation. Archived from the original on 16 March 2017. Retrieved 15 March 2017.