Software

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

software daya ne daga cikin bangare na na'ura mai gwagwalwa, wato (computer) wannan bangarin dai ba'a iya tabawa sai dai kawai a gani,(you can not touch it but you can see it), software na taimakawa computer wajan wasu ayyukan. ta inda zata saukaka ayyuka. rabi rabin software (1) manhaja software (application software) (2) na'ura software (system software)

misalin manhaja software opera da dai sauransu. misalin na'ura software operating system da dai sauransu.