Solomon Ataga
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 8 ga Afirilu, 1948 (77 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
boxer (en) |
|
Mahalarcin
| |
| Tsayi | 195 cm |

Solomon Ataga (An haifeshi ranan 8 ga watan Afrelu, shekara ta alif ɗari tara da arba'in da takwas 1948) ɗan damben Najeriya ne. Ya yi gasa a cikin babban nauyi na maza a wasannin bazara na shekaran 1980 . [1] A wasannin bazara na shekaran 1980 ya sha kashi a hannun Teófilo Stevenson na Cuba. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Solomon Ataga Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2009-08-30. Retrieved 2021-09-12.