Solomon Bob

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Solomon Bob
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
Rayuwa
Haihuwa 1970 (53/54 shekaru)
Sana'a
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Solomon Bob (an haifeshi a shekara ta alif ɗari tara da saba'in 1970) lauyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa daga Jam'iyyar People's Democratic Party.[1][2] Yana wakiltar mazabar Abua/Odual da Ahoada Gabas a majalisar wakilai ta Najeriya, mukamin da aka zabe shi a shekarar 2019. Tsohon mai bawa gwamna Ezenwo Nyesom Wike na jihar Ribas shawara na musamman ne.[3][4][5]

Sana'ar siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

An zabi Bob a matsayin dan majalisar wakilai ta Najeriya a babban zaben 2019 don wakiltar Abua/Odual da Ahoada Gabas.[6][7][8] A wannan lokacin ya dauki nauyin kudirin cire kananan hukumomi a matsayin matakin gwamnati a kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya.[9][10]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Here is the list of House of Representatives members from Rivers State". Daily Trust (in Turanci). Retrieved 2021-07-12.
  2. "House of Reps considers bill to remove LGs as tier of govt". Vanguard News (in Turanci). 2020-12-25. Retrieved 2021-07-12.
  3. "ShineYourEye". www.shineyoureye.org. Retrieved 2021-07-12.
  4. webmaster (2019-12-06). "Hon. Solomon T Bob". accountablenigeria.org (in Turanci). Archived from the original on 2021-07-12. Retrieved 2021-07-12.
  5. "Gov. Wike appoints 39 Special Advisers -". The NEWS. 2017-11-17. Retrieved 2021-07-12.
  6. "Rep faults Amaechi's insecurity remarks on Rivers". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-03-11. Retrieved 2021-07-12.
  7. "Election Centre". nigeriaelections.stearsng.com. Retrieved 2021-07-12.
  8. "List of House of Reps members and their political parties". Vanguard News (in Turanci). 2021-07-09. Retrieved 2021-07-12.
  9. Bachi. "Solomon Bob wins Abua/Odual/Ahoada East Federal Constituency PDP Ticket - PUO REPORTS" (in Turanci). Retrieved 2021-07-12.
  10. admin. "FOR A TRUE FEDERALISM, REMOVE LOCAL GOVTS, AS A TIER OF GOVT—HON. SOLOMON BOB'S BILL, RECOMMENDS – Reality Newspaper" (in Turanci). Archived from the original on 2021-07-12. Retrieved 2021-07-12.