Jump to content

Souad (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Souad (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2020
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 96 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Ayten Amin
Tarihi
External links
Souad (fim)
Souad (fim)
lokacin shagalin film in
Souad (fim)

Souad ( Larabci: سعاد‎, romanized: Suʾād ) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Masar da aka shirya shi a shekarar 2020 wanda Ayten Amin ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1] An zaɓe shi don nunawa a bikin Fim na Cannes na shekarar 2020.[2][3][4] An zaɓe shi azaman fim ɗin da aka shigar na Masar a gasar Mafi kyawun Fim ɗin Fina-finan Duniya a 94th Academic Awards.[5]

Labarin shirin

[gyara sashe | gyara masomin]

A Zagazig, wata budurwa ta fuskanci rikici tsakanin amfani da shafukan sada zumunta da kuma takurawa na addinin gargajiya.

  1. "Egyptian movie 'Souad' was announced an official selection at the Cannes Film Festival 2020". Egypt Today. 5 June 2020. Retrieved 15 June 2020.
  2. "Cannes Film Festival Reveals 2020 Lineup: Wes Anderson, Steve McQueen, Kate Winslet & Pixar". Deadline. 3 June 2020. Retrieved 4 June 2020.
  3. "Cannes selects lineup for 2020 edition after 'physical' festival shelved". The Guardian. 3 June 2020. Retrieved 4 June 2020.
  4. "The films of the Official Selection 2020". Cannes. Retrieved 5 June 2020.
  5. "Souad represents Egypt at the Oscars". Middle East in 24. 29 October 2021. Archived from the original on 2 November 2021. Retrieved 29 October 2021.