Jump to content

Srboljub Nikolić

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Srboljub Nikolić
Rayuwa
Haihuwa Chorzów (en) Fassara, 1 ga Afirilu, 1965
ƙasa Yugoslavia (en) Fassara
Mutuwa 2022
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Anorthosis Famagusta FC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Hotonsa

Srboljub Nikolić(an haifeshi a watan Afrilu 1965 - 4 Fabrairu 2022) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Serbia kuma dan Gaba.

Ruyawar Dan Wasan

[gyara sashe | gyara masomin]

Nikolić ya fara wasan kwallon kafa na kulob din a garinsu tare da FK Mladost Goša wanda yanzu aka fi sani da GFK Jasenica 1911, inda ya taka leda ta hanyar farowa daga karamin mataki zuwa babbar kungiya. Nikolić ya fara buga wasan kasa da kasa lokacin da ya shiga Enosis Neon Paralimni a 1992 don taka leda a rukunin farko na Cypriot. A 1995 ya lashe gasar zakarun Cyprus tare da Anorthosis Famagusta ya zira kwallaye 23 (16 a gasar league, 16 a kofin, daya a gasar cin kofin UEFA).

Nikolić ya sadaukar da kansa sosai ga horar da kwallon kafa kuma ya taka leda har zuwa shekaru 44. Ya buga wa kungiyoyi daga kasashe da dama da suka hada da Yugoslavia, Cyprus, Turkey, Greece, Serbia, Bosnia da Herzegovina da Montenegro.

[1] [2]

  1. Tužna vijest Preminuo bivši fudbaler Ljubića, Leotara i Sloge
  2. https://sport.srpskainfo.com/tuzna-vijest-preminuo-bivsi-fudbaler-ljubica-leotara-i-sloge/