Stanislas Ouaro
Stanislas Ouaro | |||||
---|---|---|---|---|---|
24 ga Janairu, 2019 - 24 ga Janairu, 2022
31 ga Janairu, 2018 - 19 ga Janairu, 2019 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Burkina Faso, 19 ga Janairu, 1975 (49 shekaru) | ||||
ƙasa | Burkina Faso | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Jami'ar Ouagadougou | ||||
Dalibin daktanci |
Safimba Soma (en) Blaise Kone (en) Frederic D. Y. Zongo (en) | ||||
Harsuna | Faransanci | ||||
Malamai | Hamidou Toure | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | masanin lissafi da ɗan siyasa |
Stanislas, Ouaro (an haife shi 19 Janairu 1975 [1] ) ɗan siyasan Burkinabé ne kuma masanin lissafi.
Tarihin Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Stanislas Ouaro a ranar 19 ga watan Janairu, shekara 1975. Ya kammala karatun digiri na likita a Jami'ar Ouagadougou a shekara ta 2001 tare da littafinsa mai suna Etude de problèmes elliptiques-paraboliques nonlinéaires en une dimension d'espace.[1] Kafin ya shiga gwamnati, shi ne shugaban University of Ouaga II tun a shekarar 2012.[2]
A ranar 31 ga watan Janairu, 2018, an naɗa shi Ministan Ilimi da Karatu na Ƙasa, ya maye gurɓin Jean-Martin Coulibaly.[3] A ranar 19 ga watan Janairu, 2019, ya yi murabus tare da wasu mambobin majalisar Thieba.[4] A ranar 24 ga watan Janairu, an naɗa shi Ministan Ilimi, Karatu da Ci Gaban Harsuna na ƙasa.[5]
Lafiya
[gyara sashe | gyara masomin]Yayin barkewar cutar Coronavirus na shekarar 2020, a ranar 21 ga watan Maris, Ouaro ya kamu da cutar ta coronavirus.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Stanislas OUARO". Mathematicians of the African Diaspora. Retrieved 24 March 2020.
- ↑ "Stanislas OUARO, Ministre de l'Éducation Nationale, de l'Alphabétisation et de la Promotion des langues nationales". Gouvernement du Burkina Faso (in Faransanci). Archived from the original on 24 March 2020. Retrieved 24 March 2020.
- ↑ "Ouaro, ministre de l'Education nationale et de l'alphabétisation. Le président du l'Université de Ouaga II jusque là prend la place de Jean Martin Coulibaly" (in Faransanci). omegabf.info. 31 January 2018. Archived from the original on 24 March 2020. Retrieved 17 December 2023.
- ↑ "Burkina Faso: Prime Minister and cabinet resign from office". 19 January 2019.
- ↑ "Burkina Faso : La composition du premier gouvernement de Christophe Dabiré dévoilée". lefaso.net (in Faransanci). 25 January 2019.
- ↑ "Burkina Faso Mines Minister Tests Positive for Coronavirus". Bloomberg.com (in Turanci). 2020-03-21. Retrieved 2020-03-21.