Stelvia de Jesus Pascoal
Appearance
Stelvia de Jesus Pascoal | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 20 Oktoba 2002 (22 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | left-back (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 172 cm |
Stelvia de Jesus Pascoal (an haife ta a ranar 20 ga watan Oktoba 2002) 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta Angola. Ta yi wa kungiyar kwallon hannu ta Atlético Petróleos de Luanda wasa a baya da kuma ƙungiyar ƙwallon hannu ta mata ta Angola.[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Ita Wata bangare ce ta tawagar Angola da ta lashe gasar kwallon hannu ta mata ta Afirka a Yaoundé a shekarar 2021, ta samu gurbin wakilcin Angola a gasar Olympics.[2]
Wasannin Olympics na bazara na Tokyo 2020
[gyara sashe | gyara masomin]Pascoal ta halarci gasar Olympics ta bazara ta Tokyo ta shekarar 2020, inda tawagar kwallon hannu ta mata ta Angola ta zo ta 10. [3]